Yanzu-yanzu: EFCC ta damke Shehu Sani kan zargin damfarar N7m

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta damke Shehu Sani, Sanatan da ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin 2015 da 2019. The Nation ta ruwaito. A cewar majiyar, an damke Shehu Sani ne kan zargin karban $20,000 daga hannun mai kamfanin motocin ASD. Majiyar tace: "An ce ya karbi $20,000 daga hannun mai kamfanin ASD da sunan cewa shi abokin shugaban EFCC." "Bayan an damkeshi, ya mayar da kudin kuma an bashi beli." "An bukaci ganinsa amma ya ba'a sameshi ba. Da alamun ya dade yana damfarar mutane da sunan shugaban EFCC." Source: Legit Read more: https://hausa.legit.ng/1289035-yanzu-yanzu-efcc-ta-damke-shehu-sani-kan-zargin-damfarar-n7m.html
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta damke Shehu Sani, Sanatan da ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin 2015 da 2019. The Nation ta ruwaito.

A cewar majiyar, an damke Shehu Sani ne kan zargin karban $20,000 daga hannun mai kamfanin motocin ASD.

Majiyar tace: "An ce ya karbi $20,000 daga hannun mai kamfanin ASD da sunan cewa shi abokin shugaban EFCC."

"Bayan an damkeshi, ya mayar da kudin kuma an bashi beli." "An bukaci ganinsa amma ya ba'a sameshi ba. Da alamun ya dade yana damfarar mutane da sunan shugaban EFCC."

Source: Legit

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN