Duba fuskokin yan fashi 4 da suka yi fashi a Bankin Abuja

Yansanda a babban birnin tarayya Abuja sun baje yan fashi da suka shiga Bankin First Bank ranar Asabar a Mpape da ke Abuja.

Gidan talabijin na Channels ta labarta cewa 3 daga cikin mutanen suna cikin wadanda suka yi yunkurin fashi da makami a Bankin First Bank, yayin da na 4 a cikin su ma'aikacin Bankin ne da ya hada baki da su domin su aikata fashi a Bankin.

An baje wa manema labarai yan fashin ne a shelkwatan yansanda na yankin Abuja da kewaye.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN