Wani saurayi ya wulakanta a hannun wani soji bayan ya je wajen biki sanye da wandon kamo watau camouflge wanda ya yi kama da na sojoji, amma yana sanye da farar riga 'yar yaye. Duk da haka, faifen bidiyo da ke zagayawa a yanar gizo, ya nuna yadda wannan saurayi ya fuskanci wulakanci da tozarci daga wajen wannan soji bayan ya sa shi gwale-gwale.
Kalli bidiyo:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari