Hotuna: Jiki magayi, saura kadan a bizine barayin wayan wutan lantarki da ransu

A ko da taushe rana ta bace wa barawo, cewa yakeyi yunwa ce ta sa shi sata duk da ayyuka da sana'oin hannu da samari da matsa za su iya yi domin samun na rufin asiri. A yau, Mujallar ISYAKU.COM ya samo labarin yadda wasu samari suka wulakanta a hannun jama'a bayan an kama su suna satan wayoyin wutan lantarki da aka sa a gidaje a Umuhu Egberemiri Eziudo Ezinihitte da ke Mbaise a jihar Imo. Saura kadan a bizine su da ransu.

Allah ya shirye su, da duk mai aikata irin wannan, kuma Allah ya kiyaye mu da zuri'ar mu gaba daya.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post