Hotuna: An bizine gawar yar yi wa kasa hidima a jihar Kebbi da ta mutu a hadarin mota

An bizine gawar wata yar yi ma kasa hidima da ke aikin hidimar kasa a jihar Kebbi wacce ta mutu sakamakon mumunar hadarin mota a Kaduna.

An bizine Praise Folorunsho ranar Laraba 4 ga watan Disamba. Babu wani cikakken bayani kan wajen da ta yi hidima a jihar Kebbi ko garin da aka bizineta kawo yanzu.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post