• Labaran yau

  Yanzu-yanzu: An kammala sanar da sakamakon jihar Bayelsa, APC na kan gaba da tazarar 209,382


  Legit Hausa

  Hukumar INEC ta kammala sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Bayelsa da ya gudana ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, 2019. Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kan kafa tarihi a jihar Bayelsa yayinda take gaba da jam'iyyar hamayya, Peoples Democratic Party (PDP), da tazarar 209,382 a sakamakon kananan hukumomi takwas.

  Jam'iyyar APC na da jimillar kuri'u 590,937 inda PDP ta samu kuri'u 156,464 Kalli jerin sakamakon: Karamar hukumar Sagbama APC - 7,831 PDP - 60339 karamar hukumar Nembe APC-83,041 PDP- 874 Karamar hukumar Kolokuma/Opokuma APC - 8,934 PDP - 15,360 Karamar hukumar Brass APC - 23,831 PDP - 10,410 Karamar hukumar Yeneguwa APC - 24,607 PDP - 19,184 Karamar hukumar Ogbia APC - 58, 016 PDP - 13, 763 Karamar hukumar Southern Ijaw APC - 124,803 PDP - 4898 Karamar hukumar Ekeremor APC - 21,489 PDP - 18,344
   

  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-yanzu: An kammala sanar da sakamakon jihar Bayelsa, APC na kan gaba da tazarar 209,382 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });