• Labaran yau

  Zaben Bayelsa: Yan APC sun wake yan PDP bayan tazaran kuri'a 309.382 (Bidiyo)

  Bayan kammala kidayan kuri'un zaben Gwamnan jihar Bayelsa, inda rahotanni suka nuna cewa jam'iyar APC ta ba jam'iyar PDP tazaran kuri'u 209.382 wasu magoya bayan jam'iyar APC sun bazama a kan titinan Yenagoa babbanbirnin jihar Bayelsa suna rera wakar gwale jam'iyar PDP.

  Kalli bidiyo a kasa:  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben Bayelsa: Yan APC sun wake yan PDP bayan tazaran kuri'a 309.382 (Bidiyo) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama