Yadda aka bizine dan bautan kasa da yan daban siyasa suka kashe a zaben jihar Kogi

An binne wani dan bautan kasa da ya rasa ransa a hannun wasu yan daban siyasa a zaben da aka kammala a jihar Kogi ranar Asabar. Duk da yake babu cikakken sunan wannan dan bautan kasa, ko kuma daga inda ya fito, amma wani da ake hasashen cewa dan uwa ko makusancin wannan dan bautan kasa ne ya ruwaito a shafinsa na yanar gizo.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post