Labari cikin hotuna: Yadda macizai ke hadiye juna domin kalaci

Lamarin ubangiji da ban mamaki, wannan wa ni hoto ne na wani maciji yana hadiye wani maciji kusan tsawonsa domin kalaci. Nnamdi ne ya dauki hoton wannan maciji a kofar sabon gidansa daa yake ginawa a birnin Enugu, a jihar Enugu na yammacin Najeriya.

Yadda maciji ke kalaci da yan uwansu
Yadda babban maciji ke hadiye karamin maciji
Sabon gidan Nnamdi binda ya gan macizan


DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post