Inna lillahi: Wani miji ya yi wa matarsa gunduwa-gunduwa da adda

Rahotanni da muka samu daga garin Umuifem, a Ayutu da ke karamar hukumar Obowo na jihar Imo sun nuna yadda wani fusataccen miji ya yi wa matarsa gunduwa-gunduwa da adda. Babu wani cikakken karin bayani dangane da lamarin kawo yanzu. 

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post