• Labaran yau

  Labarai cikin hotuna: Aron hannu lokacin tukin ababen hawa haramun ne - FRSC

  Hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC rundunar jihar Kebbi, ta gudanar da wani zagayen yekuwa domin fadakar da jama'a kan illolin aron hannu yayin tukin ababen hawa ranar Laraba 13/11/2019, tare da fadakar da jama'a cewa aron hannu a titi babban laifi ne. Hakazalika ta yi ma wadanda suka sami hadari a bana fatan samun lafiya.

  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Labarai cikin hotuna: Aron hannu lokacin tukin ababen hawa haramun ne - FRSC Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama