Yanzu-yanzu: Bayan sa'o'i 40, Zakin gidan Zoo na Kano ya koma keji da kansa

 Legit Hausa Zakin da ya kwace a gidan Zoo na jihar Kano ya koma cikin kejinsa da kansa bayan sa'o'i 40 ana fafutuka tun rana...

 Legit Hausa

Zakin da ya kwace a gidan Zoo na jihar Kano ya koma cikin kejinsa da kansa bayan sa'o'i 40 ana fafutuka tun ranar Asabar.

Manajan gidan Zoon, Sa'id Gwadabe Gwarzo, ya bayyanawa maneme labarai da safiyar Litinin cewa "zakin ya koma cikin kejinsa da kansa cikin dare."

Legit.ng ta samu labarin cewa Zakin ya ki shiga kejin ne bayan dawowa daga wani baja kolin dabbobin dajin da akayi a jihar Nasarawa. A daren jiya mun kawo muku cewa ma'aikatan gidan Zoo na jihar Kano sun bayyana cewa idan hanyoyin da ake bi na damke Zakin da ya kwace ranar Asabar ya gagara, za'a harbe dabban domin kare rayukan jama'a.

Daily Nigerian ta ruwaito Zakin ya fasa cikin gidan Jimina kuma ya lashe daya kafin jami'an gidan suka turashi cikin kejin akuyoyi kuma ya hallaka biyu. Diraktan gidan Zoo na Kano, Saidu Gwadabe, ya bayyanawa manema labarai a daren Lahadi cewa har yanzu ana cigaba da kokarin cewa na kama Zakin da ransa.

Gwadade yace kawo yanzu, Zakin ya kashe Jimina biyu da akuyoyi da dama: "Zakin ya kwace gidan Jiminan kuma ya cinye biyu,

KALLI BIDIYO:
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
IDAN KA GAN WANI ABU NA FARUWA, HANZARTAB KA SANAR DA MU A ISYAKULABARI@GMAIL.COM
Name

'YANSANDA,1,AL-AJABI,22,AREWA,45,BIDIYO,147,BINCIKE,1,BIRNIN-KEBBI,375,BOLLYWOOD,2,BUHARI,10,DUNIYA,110,ENGLISH,27,FADAKARWA,126,FASAHA,14,FITACCEN LABARI,19,HOTO,175,HOTUNA,90,JAKAR MAGORI,1,LABARI,2981,NISHADI,282,OSCAR,2,Samaila Yombe,42,SANARWA,31,SHARHI,16,SIYASA,387,TARIHI,11,TSARO,354,WASANNI,18,
ltr
item
ISYAKU.COM: Yanzu-yanzu: Bayan sa'o'i 40, Zakin gidan Zoo na Kano ya koma keji da kansa
Yanzu-yanzu: Bayan sa'o'i 40, Zakin gidan Zoo na Kano ya koma keji da kansa
https://1.bp.blogspot.com/-SmHJQQyPcwk/Xa2TZ60qXEI/AAAAAAAAXeU/jkBD1GvoIlMDvTPKlWA8ytP5LOAzWFw9gCLcBGAsYHQ/s1600/lion2.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-SmHJQQyPcwk/Xa2TZ60qXEI/AAAAAAAAXeU/jkBD1GvoIlMDvTPKlWA8ytP5LOAzWFw9gCLcBGAsYHQ/s72-c/lion2.jpg
ISYAKU.COM
https://www.isyaku.com/2019/10/yanzu-yanzu-bayan-saoi-40-zakin-gidan.html
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/2019/10/yanzu-yanzu-bayan-saoi-40-zakin-gidan.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy