Labari cikin hotuna: Hukuncin Shari'ar Aisha Zakari da Gwamnatin jihar Kebbi da DSS

Lauya Barista A.A Fingilla yana bayani bayan an fito daga babban Kotun tarayya
Daidai lokacin da Alkali ya bayar da hukunci ya fita daga babban Kotun tarayya

Barista Mudassir Sale, daya daga cikin Lauyoyin da ke kare Aisha da mijinta Nasiru

Lauya A.A Fingilla yana yi wa manema labari jawabi bayan Kotu ta zartar da hukunci

Nasiru Jatau tare da wasu yan Jarida bayan an fito daga babban Kotun tarayya

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN