Sabuwar amaryar gwamnan Bauchi ta tare (Hotuna)


Legit Hausa

Sabuwar amaryar gwamnan jihar Bauchi, Natasha Mariana, ta tare a gidan mijinta, Bala Mohammed, gidan gwamnatin jihar. Kauran Bauchi ya karbi sabuwar amaryarsa ne a ranar Asabar, 31 ga Agusta, 2019. Daga cikin kawayen amaryan da suka kawota akwai mataimakiyar shugaban majalisar dinkin duniya, Amina Mohammed.

Kalli hotunan:


 

DAGA ISYAKU.COM Latsa Shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post