Yadda wani karamin dansanda ya dambace da wani yaron mota, karanta dalili

Wani abin ban dariya da ban haushi ya faru yau a unguwaar Afowonjo da ke birnin Ikko watau Lagos, domin dai wani sakarai dansanda ne cikin tufafin aiki ya dambace da wani yaron mota saboda kujeran mota.

Kalli bidiyo a kasa:DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post