Lantarki ya kashe wani da ya je satan waya a transfoma (Hotuna)

Rahotanni daga jihar Delta sun ce an ga gawan wani mutum da ba'a gane ko waye ba kawo yanzu wanda ake kyautata zaton cewa ya je satan wayan wutan lantarki ne a wani Transfoma sai aka maido wuta yayin da yake satan wayan wuta ta ja shi ta aika shi barzahu a Ogharefe ranar Asabar.


DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post