Yazu-yanzu: Wani mutuni ya kashe matarsa ya cire harshe da sassan jikinta a wata jihar Arewa

Wani labari da ya shigo mana yazu yanzu, ya nuna cewa yansanda a jihar Adamawa sun yi nassarar kama wani mutuni da ya kashe matarsa ya yanke harshenta da wasu sassa na jikinta da suka hadda da harshe, koda, anta da sauransu.

Majiyarmu ta ce yanzu haka yansanda sun dukufa ka'in da na'in wajen binciken wannan lamari.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

 Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN