Kungiyar yanuwa musulmi watau The Islamic Movement in Nigeria (IMN), wanda aka fi sani da suna Shi'a sun kai zanga-zangarsu zuwa ofishin Majalisar dinkin Duniya da ke Abuja.
Yan kungiyar suna zanga-zangar ne tare da kira ga MDD ta sa baki shugaba Buhari ya saki shugabansu Sheikh El-zakzaky wanda aka tsare tun 2015.
Mataimakin shugaba bangaren tsaro na MDD a ofishin hukumar da ke Abuja ne ya tarbi masu zanga-zangar a harabar na MDD da ke Abuja.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi