An yi ma wani Yarima na al'umman Iriebe a karamar hukumar Obigbo/Oyigbokisan a jihar Rivers kisan gilla bayan an daba masa wuka har ya mutu sakamakon wani tashin hankalai da ya auku tsakanin Hausawa da al'umman Akwa-Ibom ranar Laraba.
Rikicin ya faru ne a yankin Obigbo, kuma aka ajiye gawar Yariman a kusa da fada. Majiyar isyaku.com ta ce an barnata motoci da gidaje sakamakon rikicin.
Wannan ya farune yan awanni bayan yansanda sun ce sun kashe wasu yan iska guda biyu daga cikin mutum shida da suka kai wa Hausawa hari a kasuwar Shanu inda suke sayar da dabbobinsu
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi