Abin mamaki, wasu hotuna sun bayyana a shafukan yanar gizo wanda ke nuna wani mutum zindir tsaye a cikin rafi yana ababen da suka jibanci tsafi a jihar Bayelsa.
Shi dai wannan mutum mabiyi wani addini ne da ake kira Order
of Egbesu Brotherhood (OEB).
Wannan matsafi ya yi amfani da zakara, giyar whiskey, da sauran ababe wajen gudanar da ibadarsa ga Egbesu wanda shine ubangijin yaki na kabilar Ijaw da ke yankin Niger Delta.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi