Hakan na kunshe ne
cikin wata sanarwar da darektan yada labarai da hulda da jama'a,
Daramola, ya fitar a yau, Lahadi.
NAF ta mika sakon ta'aziyya ga iyalin marigayin bisa rashin jami'in
sojin.
"Rundunar sojin na mai bakin cikin sanar da mutuwar daya daga cikin
jami'anta, Corporal Meshach Iliya Komo, wanda ya mutu yau, 14 ga watan
Afrilu, 2019, a Kaduna, bayan afkuwar hatsari yayin basu horon diro wa
daga jirgi.
"A madadin rundunar sojin sama, shugaban rundunar, Air Marshal Sadique
Abubakar, na mika sakon ta'aziyya ga iyalin marigayin bisa rashin da
suka yi. Mu na masu addu'ar Allah ya ji kansa," a cewar jawabin.
Ko a kwanakin baya bayan nan, Legit.ng ta kawo maku labarin cewar
rundunar sojin sama dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Borno tayi
babban rashi bayan fankar jirginsu na yaki mai saukar ungulu tayi
sanadiyar mutuwar wani babban jami'in soja mai mukamin 'air chief
marsahal' da aka bayyana sunasa a matsayin Umar.
Wani daga cikin matuka jirgin da abin ya faru a kan idonsa ya shaidawa
jaridar TheCable cewar lamarin ya faru ne a garin Bama a yammacin ranar
Asabar, 6 ga watan Afrilu.
Hakan ta faru ne bayan jirgin ya samu matsala.
Marigayin, wanda ya kasance daya daga cikin matuka jirgin, ya fita ne
domin dauko jakarsa, amma yayin da yake wuce wa ta jikin fankar jirgin
sai ta fille masa kai, kuma nan take ya fadi matacce. Read more: https://hausa.legit.ng/1233434-sojan-sama-ya-mutu-yayin-basu-horon-diro-wa-daga-jirgi.html
Legit Hausa
Hakan na kunshe ne cikin wata
sanarwar da darektan yada labarai da hulda da jama'a, Daramola, ya fitar a yau,
Lahadi. NAF ta mika sakon ta'aziyya ga iyalin marigayin bisa rashin jami'in
sojin.
"Rundunar sojin na mai bakin cikin sanar
da mutuwar daya daga cikin jami'anta, Corporal Meshach Iliya Komo, wanda ya
mutu yau, 14 ga watan Afrilu, 2019, a Kaduna, bayan afkuwar hatsari yayin basu
horon diro wa daga jirgi. "A madadin rundunar sojin sama, shugaban
rundunar, Air Marshal Sadique Abubakar, na mika sakon ta'aziyya ga iyalin
marigayin bisa rashin da suka yi.
Mu na masu addu'ar Allah ya ji
kansa," a cewar jawabin. Ko a kwanakin baya bayan nan, Legit.ng ta kawo
maku labarin cewar rundunar sojin sama dake aikin tabbatar da tsaro a jihar
Borno tayi babban rashi bayan fankar jirginsu na yaki mai saukar ungulu tayi
sanadiyar mutuwar wani babban jami'in soja mai mukamin 'air chief marsahal' da
aka bayyana sunasa a matsayin Umar.
Wani daga cikin matuka jirgin da
abin ya faru a kan idonsa ya shaidawa jaridar TheCable cewar lamarin ya faru ne
a garin Bama a yammacin ranar Asabar, 6 ga watan Afrilu. Hakan ta faru ne bayan
jirgin ya samu matsala.
Marigayin, wanda ya kasance daya
daga cikin matuka jirgin, ya fita ne domin dauko jakarsa, amma yayin da yake
wuce wa ta jikin fankar jirgin sai ta fille masa kai, kuma nan take ya fadi
matacce.
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi