Type Here to Get Search Results !

Kaddara: Saurayi ya yi ma wata yarinya fyade har ta mutu bayan ta ki ta amince da bukatarsa

An yi ma wata yarinya yar shekara 20 mai suna Stella Doosuur Minda fyade har rai ya yi halinsa a karamar hukumar Gboko na jihar Benue.

Sai dai wata majiya ta shaida mana cewa wani matashi ne mai suna  Sesugh Ioryisa Jam ya tuntubeta da zance lalata amma bata aminta ba bisa manufa na rashin sabo da irin wannan halin banza.

Daga bisani sai Sesugh ya yi amfani da karfi ya dauke ta ya kuma tafi da ita duk da cewa wasu yara sun yi ta bashi hakuri amma ya ki.

Majiyar mu ta ce wannan yarinya ta rasa ranta a hannun Sesugh Ioryisa Jam, kuma ya tsare bayan ya kula cewa ta mutu.

An bizine Marigayiya Stella a karamar hukumar Buruku na jihar Benue.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN