Harin Sojoji bai kaiwa garemu, muna samun labarin zuwansu tun kan su zo - Yan bindigan Zamfara

Legit Hausa Yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara sun bayyana cewa suna samun labarin dukkan wani motsi da jami'an Sojoji ...


Legit Hausa

Yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara sun bayyana cewa suna samun labarin dukkan wani motsi da jami'an Sojoji ke yi na yunkurin kawo musu hari.

Wannan ya bayyana ne a wani faifan rediyo tsakanin daya daga cikin yan barandan da wani sarkin gargajiya a jihar Zamfara, jaridar Punch ta samu rahoto.

Ga yadda tattaunansu ya kasance:

Dan bindiga: "Allah ya riga ya ba ka kujeran da idan kayi magana, mutane zasu ji. Wannan rikicin ya addabi jiharmu tsawon shekaru shida kenan." "Sun kashe mutane na; sun kashe yan uwana; sun kashe mata na da yara na. Sun kashe dabbobi na. Sai na shiga harkar yan bindigan tunda an kashe min kowa. Amma yanzu na dawo gida, shin za ku karbe ni a matsayin dan gari?"

Sarki: "Haka ne"

Dan bindiga: "Ka kira dukkanin fadawanka da mutanen gari. Ka basu shawaran duk inda suka ganmu, su hada kai da kungiyar Miyyeti Allah. Za'a samu zaman lafiya." "Idan akayi hakan, za'a samu zaman lafiya. Amma idan kuka ce yan sanda da Soji za'a kawo Zamfara, hakan ba zai kawo lafiya ba. Za'a cigaba da zub da jini ne."

Sarki: "Haka ne"

Dan bindiga: "Wani zubin za ka samu labarin cewa an kai hari inda yan bindiga suke, amma gobe sai mu sake kai hari a kusa da wajen. Dalilin da yasa bama-baman soji ba zai yi aiki ba shine kafin jirginsu ya iso, mun samu labari."

Sarki: "Ba mu goyon bayan hare-haren bama-baman"

Dan bindiga: "Kafin jirginsu ya tashi daga bariki, mun samu labari. Kuma idan suka kai harin, tsuntsaye da dabbobi kawai suke kashewa. Idan kuma aka tura sojin kasa su kawo mana hari, tun kan su iso zamu samu labari. Muna son ka hana yan banga fitowa ga baki daya."

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
IDAN KA GAN WANI ABU NA FARUWA, HANZARTAB KA SANAR DA MU A ISYAKULABARI@GMAIL.COM
Name

'YANSANDA,1,AL-AJABI,22,AREWA,45,BIDIYO,147,BINCIKE,1,BIRNIN-KEBBI,375,BOLLYWOOD,2,BUHARI,10,DUNIYA,109,ENGLISH,25,FADAKARWA,126,FASAHA,14,FITACCEN LABARI,19,HOTO,175,HOTUNA,90,JAKAR MAGORI,1,LABARI,2977,NISHADI,282,OSCAR,2,Samaila Yombe,42,SANARWA,31,SHARHI,16,SIYASA,387,TARIHI,11,TSARO,353,WASANNI,18,
ltr
item
ISYAKU.COM: Harin Sojoji bai kaiwa garemu, muna samun labarin zuwansu tun kan su zo - Yan bindigan Zamfara
Harin Sojoji bai kaiwa garemu, muna samun labarin zuwansu tun kan su zo - Yan bindigan Zamfara
https://4.bp.blogspot.com/-fdLGtLlZt8c/XLs4nfPJlTI/AAAAAAAAVkQ/PgwQVDsYsOsow14tHj87wgQNYSkwRSr0gCLcBGAs/s1600/bandits.jpg
https://4.bp.blogspot.com/-fdLGtLlZt8c/XLs4nfPJlTI/AAAAAAAAVkQ/PgwQVDsYsOsow14tHj87wgQNYSkwRSr0gCLcBGAs/s72-c/bandits.jpg
ISYAKU.COM
https://www.isyaku.com/2019/04/harin-sojoji-bai-kaiwa-garemu-muna.html
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/2019/04/harin-sojoji-bai-kaiwa-garemu-muna.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy