• Labaran yau


  Zaben gobe: Jerin yawan masu takarar gwamna jiha-jiha


  Legit Hausa

  Legit.ng Hausa ta kawo muku yawan mutanen da ke takara kujerar gwamna a jihohi 29 da za'a gudanar da zabe ranar Asabar.

  1. Jihar Nasarawa: yan takara 29
  2. Jihar Kwara: yan takara 35
  3. Jihar Gombe: yan takara 32
  4. Jihar Abia: yan takara 32
  5.Jihar Yobe: yan takara 13
  6. Jihar Enugu: yan takara 42
  7. Jihar Ebonyi: yan takara 37
  8. Jihar Neja: yan takara 31
  9. Jihar Jigawa: yan takara 19
  10. Jihar Kaduna: yan takara 38
  11. Jihar Rivers: yan takara 64
  12. Jihar Oyo: yan takara 42
  13. Jihar Adamawa: yan takara 29
  14. Jihar Bauchi: yan takara 31
  15. Jihar Lagos: yan takara 45
  16. Jihar Ogun: yan takara 41
  17. Jihar Benue: yan takara 33
  18. Jihar Imo: yan takara 70
  19. Jihar Kano: yan takara 55
  20. Jihar Katsina : yan takara 18
  21. Jihar Taraba: yan takara 30
  22. Jihar Plateau: yan takara 24
  23. Jihar Sokoto: yan takara 51
  24. Jihar Kebbi: yan takara 31
  25. Jihar Zamfara: yan takara 42
  26. Jihar Borno: yan takara 32
  27. Jihar Akwa Ibom : yan takara 45
  28. Jihar Kross River : yan takara 26
  29. Jihar Delta: yan takara 50 KU KARANTA: Bulus: Gwamnati ta kwace kundin Patience Jonathan $8.4m bisa ga umurnin kotu A zaben shugaban kasa, shugaba Muhammadu Buhari na jam'iyyar All Progressives Congress APC, ya lallasa abokin hamayyarsa Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Demcoratic Party PDP.
  Kana jam'yyar APC ta lashe kujerun majalisar dattawa 64, PDP 40 kuma YPP 1.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben gobe: Jerin yawan masu takarar gwamna jiha-jiha Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama