Kampanin kera wayar salula na Huawei ta kera wani sabon wayar salula Mate X wanda za a iya nadewa, kampanin ta bayyana haka ne ranar Lahadi.
Mate X tana da karfin ingizon yanar gizo na 5G mai karfin gaske da sauri wajen shiga yanar gizo.
Kudin Mate X 2,299 euros watau Dala ($2,607) watau kuma zai bayyana a kasuwaanni a Bazara.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi