KAI TSAYE: Yadda zaben gwamnoni ke gudana a jihohin Borno, Adamawa da Yobe


Legit Hausa

Dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alh Atiku Abubakar, ya kada kuri'arrsa a garin Yola, jihar Adamawa.

Yayi kira ga jama'a su kada kuri'unsu cikin lumana kuma su kare kuri'unsu.Gwamnan jihar Adamawa, Bidow Jibrilla, ya kada kuri'arsa a Manawachi 01 PU dake Mubi, jihar Adamawa. Allah ya kawo ranar zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha inda zamu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a jihohin Borno, Yobe da Adamawa kai tsaye.

Da farko, zamu kawo muku manyan yan takara a wadannan jihohi da jam'iyyunsu:
Jihar Adamawa:
1. Ahmed Fintiri PDP
2. Jibrilla Bindow APC
3. Mohammad Nyako ADC Jihar Borno:
1. Babagana Umarar Zulum APC
2. Mohammed Imam PDP

Jihar Yobe:
1. Mai Mala Buni APC
2. Umar Iliya Damagum PDP

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post