Kai tsaye: Yadda ake gudanar da zaben yan majalisu da na gwamnoni a jihar Jigawa,Sokoto da Kebbi

Legit Hausa Kamar yadda aka sani, a yau Asabar 9 ga watan Maris ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ke gudanar da zabukkan gwam...


Legit Hausa

Kamar yadda aka sani, a yau Asabar 9 ga watan Maris ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ke gudanar da zabukkan gwamnoni da 'yan majalisun jihohi a jihohi 29 na Najeriya.

Kamar yadda aka zaba, Legit.ng za ta kasance tare da ku domin kawo muku abubuwan da ke wakana a jihohi inda a wannan shafin za mu rika kawo muku yadda zaben ke tafiya a jihohin Sokoto, Jigawa da Kebbi.

Daga jihar Sokoto: Tsohon gwamna Aliyu Wamako ya kada kuri'arsa A halin yanzu dai an fara kai kayayakin zabe zuwa rumfunan zabe kuma al'umma sun fito domin kada kuri'arsu. Manyan 'yan takarar gwamna a jihohin sune:

Jihar Sokoto
1. Ahmad Aliyu - Jam'iyyar APC
2. Aminu Tambuwal - Jam'iyyar PDP Rahotannin da muka samu daga jihar Sokoto ya nuna cewa wasu 'yan daba sun hana al'umma kada kuri'a a Magajin Gari da ke karamar hukumar Sokoto ta Arewa.

Jihar Jigawa
1. Muhammadu Badaru - Jam'iyyar APC
2. Aminu Ibrahim - Jam'iyyar PDP
3. Bashir Adamu - Jam'iyyar SDP Rahotannin da muke samu a jihar Jigawa na nuna cewa an fara gudanar da zabe a mafi yawancin rumfunan zabe da ke jihar kuma na'urorin tantance kadin zabe wato Card reader suna aiki yadda ya kamata.

An kuma ruwaito cewa mai martaba Sarkin Ringim, Dr Sayyadi Mahmoud Usman (CON) ya kada kuri'arsa a garin na Ringim. A halin yanzu mun samu rahoton cewa gwamnan jihar Jigawa mai ci, Muhammadu Badaru ya kada kuri'arsa, ya kuma yi kira ga al'umma su gudanar da zaben cikin zaman lafiya domin samun cigaban jihar.

JIhar Kebbi
1. Abubakar Bagudu - Jam'iyyar APC
2. Isa Galaudu - Jam'iyyar PDP

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
IDAN KA GAN WANI ABU NA FARUWA, HANZARTAB KA SANAR DA MU A ISYAKULABARI@GMAIL.COM
Name

'YANSANDA,1,AL-AJABI,22,AREWA,45,BIDIYO,147,BINCIKE,1,BIRNIN-KEBBI,375,BOLLYWOOD,2,BUHARI,10,DUNIYA,110,ENGLISH,27,FADAKARWA,126,FASAHA,14,FITACCEN LABARI,19,HOTO,175,HOTUNA,90,JAKAR MAGORI,1,LABARI,2981,NISHADI,282,OSCAR,2,Samaila Yombe,42,SANARWA,31,SHARHI,16,SIYASA,387,TARIHI,11,TSARO,354,WASANNI,18,
ltr
item
ISYAKU.COM: Kai tsaye: Yadda ake gudanar da zaben yan majalisu da na gwamnoni a jihar Jigawa,Sokoto da Kebbi
Kai tsaye: Yadda ake gudanar da zaben yan majalisu da na gwamnoni a jihar Jigawa,Sokoto da Kebbi
https://3.bp.blogspot.com/-QOi2y5g3Y74/XIO9gpxbckI/AAAAAAAAVBE/1t-FF4ZSriMuKAO_n0m6rqFehgm7v1jdwCLcBGAs/s1600/Wamakko1.PNG
https://3.bp.blogspot.com/-QOi2y5g3Y74/XIO9gpxbckI/AAAAAAAAVBE/1t-FF4ZSriMuKAO_n0m6rqFehgm7v1jdwCLcBGAs/s72-c/Wamakko1.PNG
ISYAKU.COM
https://www.isyaku.com/2019/03/kai-tsaye-yadda-ake-gudanar-da-zaben.html
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/2019/03/kai-tsaye-yadda-ake-gudanar-da-zaben.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy