Type Here to Get Search Results !

KAI TSAYE: Sakamakon zaben kujerar gwamna a jihohin Borno, Adamawa da Yobe


Legit Hausa

Adamawa Shelleng LGA. ADC: 3699 APC:15,880 PDP: 11,135 Mubi North LG APC - 31,794 PDP - 16,667 ADC - 2,810 ANP - 91 SDP - 883 Borno: Ngala LGA APC: 42,409 PDP: 1942 Borno: Magumeri LGA APC: 22,261 PDP: 122 Dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alh Atiku Abubakar, ya kada kuri'arrsa a garin Yola, jihar Adamawa.

Yayi kira ga jama'a su kada kuri'unsu cikin lumana kuma su kare kuri'unsu. Yace: "Na kada kuri'ata yau a rumfar zabena dake Yola. Ina kira ga dukkan wadanda basuyi zabe ba su yi cikin lumana kuma su kare zabensu." Gwamnan jihar Adamawa, Bidow Jibrilla, ya kada kuri'arsa a Manawachi 01 PU dake Mubi, jihar Adamawa Allah ya kawo ranar zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha inda zamu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a jihohin Borno, Yobe da Adamawa kai tsaye.

Da farko, zamu kawo muku manyan yan takara a wadannan jihohi da jam'iyyunsu: Jihar Adamawa: 1. Ahmed Fintiri PDP 2. Jibrilla Bindow APC 3. Mohammad Nyako ADC Jihar Borno: 1. Babagana Umarar Zulum APC 2. Mohammed Imam PDP Jihar Yobe: 1. Mai Mala Buni APC 2. Umar Iliya Damagum PDP

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN