Yadda sakamakon zaben gwamnan jihar Kano ke kasancewa


Legit Hausa

A yayin da a jiya Asabar aka gudanar da zaben gwamnoni da kuma kujerar 'yan majalisun dokoki na jiha, mun samu cewa tuni sakamakon zaben wasu rumfunan zabe cikin jihohin musamman na Arewacin Najeriya ya fara bayyana.Rahotanni sun bayyana cewa, ba ya ga yunkurin aiwatar da magudin zabe yayin da aka cafke wata Mota makire da dangwalallun kuri'u a mazabar unguwar Magwan, an gudanar da zabe lami lafiya yayin da kwamishinan 'yan sanda na jihar, CP Muhammad Wakil, ya tsaya tsayin daka.

Kafofin watsa labarai da dama sun ruwaito cewa, ana ci gaba da gwabzawa tsakanin dan takarar gwamnan jihar na jam'iyyar APC, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma dan takara na jam'iyyar adawa ta PDP, Abba Kabir Yusuf.


Gabanin tabbatar da sahihancin wannan lamari daga bangaren hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ga yadda tiryan-tiryan sakamakon wasu rumfuna, mazabu, unguwanni da kuma wasu kananan hukumomi na jihar Kano ke ci gaba da kasancewa.

Karamar Hukumar Makoda APC: 22,788 PDP: 9,253 Karamar Hukumar Gabasawa APC: 18,215 PDP: 14,679 Karamar Hukumar Karaye APC: 18,770 PDP: 17,163 Karamar Hukumar Bichi APC: 25,358 PDP: 18,441 Karamar Hukumar Gwale PDP: 50,834 APC: 12,284 Karamar Hukumar Dawakin Kudu PDP: 30,901 APC: 25,657 Karamar Hukumar Tarauni PDP: 35,314 APC: 21,734 Karamar Hukumar Minjibir PDP: 22,897 APC: 13,572 Karamar Hukumar Gwarzo APC: 28,785 PDP: 22,900 Karamar Hukumar Dambatta APC: 24,686 PDP: 18,696 Karamar Hukumar Kumbotso Gwamna PDP: 40,606 APC: 23,743 Majalisa PDP: 37,684 APC: 25,009 Karamar Hukumar Kura PDP: 24,558 APC: 22,729 Karamar Hukumar Rimin Gado APC 19,453 PDP 13,777 Karamar Hukumar Albasu APC: 25,358 PDP: 18,401 Karamar Hukumar Bunkure APC 20,271 PDP 19,932 Karamar Hukumar Madobi APC: 24,491 PDP: 24,309 Karamar Hukumar Gezawa PDP: 24,151 APC: 20,506 Karamar Hukumar Bebeji Gwamna PDP: 18,533 APC: 17,418 Majalisa PDP: 17,830 APC: 16885 Karamar Hukumar Kibiya PDP: 17,373 APC: 15,760 Karamar Hukumar Rano APC: 16,694 PDP: 14,992 Karamar Hukumar Ungogo Gwamna PDP: 42,032 APC: 26,118

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN