Jam'iyar PDP ta bukaci INEC ta gagguta sanar da sakamokon zabe da aka gudanar domin ta fahimci cewa jihohi da aka dage zaben nasu jihohi ne da jam'iyar PDP ta yi galaba da yawan kuri'u.
A sakonta na Twitter, PDP ta ce ta lura cewa jihohin Adamawa, Bauchi, Benue, Plateau, Sokoto da Kano.
Hakazlika aPDP ta yi Allah wadai da sanarwar shugaban hukumar zabe Profesa Yakubu, inda ta bayar da misali da jihar Ogun inda ta ce APC ta kasa samun adadin kuri'un nassara amma aka ce ita ce ta lashe zabe.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi