Uwargidan Gwamnan jihar Kogi ta sami hadarin mota a yankin Kabba | ISYAKU.COM

Mako daya bayan jirgi mai saukar Angulu dauke da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ya fado a Kabba na jihar Kogi, Uwargidan Gwamnan jihar Kogi Hajiya Amia Bello ta yi hadarin mota a yankin  Oshokoshoko na Kabba kan hanyarsu ta zuwa Isanlu domin yakin neman zabe na jam'iyar APC.

Rahotanni sun ce lamarin da sauki domin Allah ya kiyaye babu salwantar rai .

Sanarwar haka ta fito ne daga bakin  Sakataren watsa labarai na Gwamnatin jihar Kogi Onogwu Muhammed

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post