Sakamakon zabe daga jihar Nassarawa, Buhari ya yi nassara

Shugaba Buhari ya yi nassara a jihar Nassarawa inda aka yi fafatawa tsakanin manyan jam'iyun APC da PDP  inda APC ta sami kuri'u 289,903 ita kuma PDP ta sami kuri'u 283,847.

Total No: Reg Voters: 1,509,481
Total No: of Accredited: 613,720
Total Votes Cast: 599,399
Total Valid Votes: 580,778
Rejected Votes: 18,621
AAC: 75
ADC: 339
ADP: 107
APC: 289,903
PDP: 283,847
SDP: 359

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post