Legit Hausa
Legit.ng Hausa tana kawo muku sakamakon zaben shugaban kasa
daya gudana a ranar Asabar, 23 ga watan Febrairu, 2019. Hukumar gudanar da zabe
ta kasa mai zaman kanta wato INEC tana sanar da sakamakon zaben shugaban kasa
daga hedkwatar sanar da zabe dake farfajiyar ICC a birnin tarayya Abuja.
1.
Jihar Ekiti Wadanda sukayi rijista - 899,919
Wadanda suka kada kuria - 395,741 APC - 219,231 PDP - 154,032 2. Jihar Osun
Wadanda sukayi rijista - 1,674,729 Wadanda suka kada kuria - 732,984 APC -
347,634 PDP - 337,377 3. Birnin tarayya Abuja Wadanda sukayi rijista - Wadanda
suka kada kuria - 467,784 APC - 152,224 PDP - 259,997 4.
2. Jihar Kwara Wadanda sukayi rijista - 1,401,895
Wadanda suka kada kuria - 489,482 APC - 308,984 PDP - 138,184 5.Jihar Nasarawa
Wadanda sukayi rijista - 1,509,481 Wadanda suka kada kuria - 613,720 APC -
289,903 PDP - 283,847
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi