Type Here to Get Search Results !

Main event

Za A Fara Shirya Fina Finan Hausa A Jihar Kebbi

Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM tare da wasu fitattun Jaruman KANNYWOOD a garin Birnin kebbi babban birnin jihar Kebbi, ranar Alhamis 24/01/2019 a babban Filin wasa na Haliru Abdu, gabanin shigowar shugaba Buhari Filin domin gabatar da jawabinsa ga jama'a.

Muna kuma sanar da matasa cewa SENIORA MOVIES za ta fara shirya Fina finan Hausa a jihar Kebbi tare da nada faya fayin bidiyo na Nishadantarwa, domin bayar da dama ga Matasan jihar Kebbi su bullo da hazakarsu domin juyashi zuwa dogaro da kai bisa amfani da baiwa da hazaka da Allah ya basu.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies