Wani babban jamai'i a hukumar zabe ta kasa INEC Malam Adamu Musa ya bayyana yadda ya kamata kowane mai kada kuri'a ya kamata ya yi da takardar da ya dangwala tawadar zaben jam'iya ko 'dan takara da yake bukata kafin ya jefa takardar a cikin akwatin zabe, domin gudun kada kuri'arka ta lalace.
Latsa kasa ka kalli yadda ya kamata ka nade takardar zabe
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi