Type Here to Get Search Results !

Yadda Za Ka Kara Girman Haruffa A Rubutun Shafin ISYAKU.COM

Haruffan shafin isyaku.com ya yi maka kanana wajen karantawa ? ga yadda za ka kara girman haruffan rubutu a shafin isyaku.com ko a kowane shafin intanet wanda ke da damar karin girman haruffa.

1. Idan ka bude labari a shafi isyaku.com, da farko sai ka kula da kanun labari, wanda aka rubuta da tawada mai kauri, daga gefensa za ka ga alamar kara girman rubutu ko alamar rage girman rubutu (- alamar ragewa ko + alamar karawa)
2. Alama ta farko ita ce za ka dinga tabawa domin ka rage girman rubutu.
    A. Alamata biyu ita ce za ka dinga tabawa domin ka kara girman rubutu
    B. Alama ta uku wannan za ka iya tura labarin zuwa Printer
    C. Alama ta hudu za ka iya aika labarin a matsayin sakon Email

3. Idan ka dinga taba alama ta farko rubutu zai kasance kamar haka
4. Idan ka dinga taba alama ta 2.A girman rubutu zai kara girma kamar haka

Da fatar an fahimci bayaninmu. Idan kana fukantar wata matsala dangane da shafin mu, ko kana bukatar karin bayani game da shafinmu ko ayyukan mu, ka tuntube mu ta hanyar aika mana sako a FORM da ke kasa daga karshe a wannan shafi inda muka ce TUNTUBE MU/KO AIKO LABARI

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN