Type Here to Get Search Results !

Main event

Ba Zan Bari A Taba Ko Sisi Daga Baitulmalin Najeriya Ba Domin Gudanar Da Kampen - Shugaba Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa ba zai bari a taba ko sisin kwabo ba daga baitulmalin Najeriya domin a gudanar da yakin neman zabe na jam'iyar APC.

A wani sako da shugaba Buhari ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya ce

"  Na riga na gaya wa manyan jamai'an gwamnati cewa ba za a yi amfani da kudin baitulmali ba domin kampen na zaben 2019. Ba zan aminta da wannan ba. Ina son in tabbata cewa bamu rabawa masu kada kuri'a kudin baitulmali ba. Yan Najeriya sun dade suna neman canji, kuma jam'iyar APC ce kawai za ta iya bayar da wannan canji, kuma kudi ba zai sake rudin talakawa ba a harkar siyasa".

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies