A jihar Imo wasu kauyawa sun gano gawar wani mutun da aka daure hannaye
da kafafunsa kuma aka kashe shi a wani kisa na rashin imani. Miye
ra'ayinka dangane da wannan lamari ?
Latsa kasa ka kalli bidiyo 👇👇👇
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi