Ni Kamar Diyan Golayen Rago Ne Zasu Yi Ta Kadawa Amma Basu Faduwa - Dino Melaye

Sanata Dino Melaye, ya ce "Ni kamar diyan golayen Ragone, zasu yi ta kadawa amma bazasu fadi ba,, Allah ya fi 'dan Adam a kowane rana". 

Dino Melaye ya sanyo wannan hoton na sama a shafinsa na Instagram da ranar yau.
DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post