Rahotanni da ke fitowa daga Abuja yanzunnan sun ce shugaba Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kwaskwarima da majalisar wakilai ta yi ma kundin zabe wanda aka gabatar mashi.
Politicsngr ta ruwaito cewa wani babban mai tamakawa shugaba Buhari Ita Enang, ya ce shugaba Buhari ya shaida wa Majalisar wakilai na tarayya wannan mataki da ya dauka.
Ita ya kara da ccewa shugaba Buhari har ila yau, ya amince da kudurin da Majalisar wakilai ta gabatar masa kan kudurin hukumar Jami'oin Najeriya.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi