A lokacin da Hansatu ke murnar dawowarta gidan mijinta da ta jima tana
biko wato Mal. Musa, wani babban lamari ya faru da ita wanda ya sakata
dana sanin dawowarta gidan. Yayin da a gefe guda Kawu Mala ya yi amai ya
lashe abinsa, don ganin yanda za ta kaya mu hadu a kashi na 83 na Dadin
kowa sabon salo.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi