Wasu yan mata sun kunyata kansu a wajen wani biki a jihar kudu, bayan sun kaure da fada a lokacin da gardama ya barke tsakaninsu wajen rabon abinci . Kalli yadda wadanan yan mata suka yi shiga kamar diyan Ministoci, amma sai ga shi ya bayyana cewa a kan tsokar nama sun dambace a bainar jama'a har ma aka ture wata ta fadi a kasa saboda abinci!.
Kalli bidiyon a nan kasa:
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi