Fitacciyar Jarumar wasannin Bollywood Priyanka Chopra yar shekara 36 ta auri jarumi mawakin Amurka Nick Jonas dan shekara 26 a wani kasaitaccen biki na al'adar Hindu da aka gudanar a Fadar Umaid Bhawan, bayan Mahaifin Nick, watau Paul Kevin Jonas ya daura auren wanda Pasto ne, daga bisani kuma aka gudanar da shagulgular Kirista na daurin aure.
Kalli hotuna:
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI