Zargin cin hanci: Yadda aka kwashe tsakanin Adams Oshiomhole da DSS a ofishinsu

DSS tana zargin ciyaman na jam'iyar APC Adam Oshiomhole da karbar na goro a karamin zaben gwamnoni da aka gudanar. DSS ta fara gudanar da bincike ne akan sa bayan wasu gwamnoni sunka suka akan cewa ya karbi na goro inda DSS ta nemi ya ajjiye mukamin sa har zuwa lokacin da zata gama bincike . Oshiomhole yace bazai sauke wannan mukami nasa ba har sai yaji daga bakin shugaban kasa Muhammad Buhari.A ranar Litinin da daddare Oshiomhole ya samu ganawa da Shugaban kasar ya bayyana masa wannan zargi da ake masa,shugaban yayi mamaki matuka inda yace shi baisan da wannan batu ba sam amma zaiyi bincike akai. Read more: https://hausa.legit.ng/1202781-yadda-aka-yi-da-oshiomhole-a-ofishin-dss-kan-binciken-zargin-cin-hanci.html
Daga Legit Hausa


DSS tana zargin ciyaman na jam'iyar APC Adam Oshiomhole da karbar na goro a karamin zaben gwamnoni da aka gudanar.

DSS ta fara gudanar da bincike ne akan sa bayan wasu gwamnoni sunka suka akan cewa ya karbi na goro inda DSS ta nemi ya ajjiye mukamin sa har zuwa lokacin da zata gama bincike .

Oshiomhole yace bazai sauke wannan mukami nasa ba har sai yaji daga bakin shugaban kasa Muhammad Buhari.

A ranar Litinin da daddare Oshiomhole ya samu ganawa da Shugaban kasar ya bayyana masa wannan zargi da ake masa,shugaban yayi mamaki matuka inda yace shi baisan da wannan batu ba sam amma zaiyi bincike akai.


DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN