• Labaran yau


  Gwamnati na kashe N3.5m kowane wata domin ciyar da El-zakzaky - Lai Muhammed

  Ministan watsa labarai Lai Muhammed ya ce gwamnatin tarayya tana kashe kusan Naira Miliyan uku da dubu dari biyar N3.5m domin ciyar da shugaban mabiya Shi'a a Najeriya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky kowane wata.

  A cikin wani faifen bidiyo mallakin OakTV wanda ke zagayawa a intanet, Lai Muhammed ya ce " Gwamnati tana kashe N3.5m wajen ciyar da shi, kada ku ambace ni kan wannan zance, amma gaskiyar lamarin kenan, wannan matsala na da sarkakiya, kuma bumu son a ruruta wutan lamarin, amma gaskiya wadannan mutane wasu irin mutane ne daban".

  DAGA ISYAKU.COM

  Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gwamnati na kashe N3.5m kowane wata domin ciyar da El-zakzaky - Lai Muhammed Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama