Faduwar farashin danyen
man fetur zai iya kawo nakasu ga tattalin arzikin kasa, inji masu
ittifaki a harkar mai da iskar gas.
Farashin danyen man ya fadi a ranar juma'a inda man Brent ya fadi da
kashi 6.1 wanda yanzu ganga daya dala 58.80. Shi kuma WTI ya fadi da
dala 4.21 inda ya kai dala 50.42 ganga daya.
A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018 zai iya
samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar
tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya
sanar da majiyar mu.
Faduwar farashin man fetur din ta biyo baya ne sakamakon samun danyen
man da yawa bayan hadin kai tsakanin masu samar da man.
Masana a a harkar tattalin arzikin sun nuna damuwar su akan yanda da
farko tattalin arzikin Najeriya ya fara daidaituwa da man fetur wanda
faduwar shi zata iya kawo sanadin faduwar tattalin arzikin kasar. Read
more: https://hausa.legit.ng/1205902-gwamnati-zata-kasa-biyan-n30000-saboda-farashin-mai-yayi-qasa.html
Legit Hausa
Faduwar farashin danyen man fetur zai iya kawo nakasu ga
tattalin arzikin kasa, inji masu ittifaki a harkar mai da iskar gas. Farashin
danyen man ya fadi a ranar juma'a inda man Brent ya fadi da kashi 6.1 wanda
yanzu ganga daya dala 58.80. Shi kuma WTI ya fadi da dala 4.21 inda ya kai dala
50.42 ganga daya.
A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018
zai iya samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar
tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya sanar da
majiyar mu. Faduwar farashin man fetur din ta biyo baya ne sakamakon samun
danyen man da yawa bayan hadin kai tsakanin masu samar da man.
Masana a a harkar tattalin arzikin sun nuna damuwar su akan
yanda da farko tattalin arzikin Najeriya ya fara daidaituwa da man fetur wanda
faduwar shi zata iya kawo sanadin faduwar tattalin arzikin kasar.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI