Abin da ya faru tsakanina da DSS kafin tafiyata Amurka - Adams Oshiomhole

Shugaban jam'iyar APC ta kasa Adams Oshiomhole ya gaya wa manema labarai jim kadan bayan dawowarsa daga kasar Amurka cewa hukumar DSS bata kamashi ba balle ta tsaresh..

Adams ya ce "DSS ta gayyace ni ne kuma mun tattauna ne game da zaben fitar da gwani da jam'iyar APC ta gudanar. Kuma na je wajen DSS ne sau daya tak, babu wani zance da ya jibanci cin hanci da rashawa a tattaunawarmu da DSS. Tambaya a nan itace ko aikin DSS ne su bincika lamari da ya shafi cin hanci da rashawa,, idan ma akwai wannan aikin EFCC da ICPC ne su gudanar da bincike a kan lamarin.Kuma bana zaton DSS za ta yi katsalandar a harkar jam'iyun siyasa

Zance cewa gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya je wajen DSS ya karbi belina ba gaskiya bane, ni na kira Yahaya Bello da kaina, kuma na tuka motata da kaina tare da shi muka fice daga ofishin DSS, akasin abinda wasu kafofin labarai ke ta watsawa".

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN