Kebbi 2019: A yi gyara ko mu rama walle da APC ta yi wa maigidanmu - Magoya bayan Jarman Koko

Latsa nan kasa ka saurari cikakken sautin bayanai daga magoya bayan Jarman Koko


Sashen siyasa na isyaku.com ya leka garin Koko inda magoya bayan Alh Salisu Jarman Koko suka koka kan yadda suke zargin an tafka ba daidai ba a lokacin zaben  fitar da gwani don tsayar da dan takarar kujerar Majalisar Wakilai na tarayya mai wakiltar Maiyama,Koko da Besse.

Isyaku Mai Amarya, ya yi matashiya tare da tsaga tsagwaron gaskiya kan abin da ya kira yadda aka tafka kurakurai kuma da gangan, amma fa sai da ya dauko takaitaccen bayani kan yadda aka kafa zauren APC kafin a ci zaben 2015 a jihar Kebbi.

Alh Salisu Usman Shagali kuwa, ya fayyaace wa Adams Oshhomole, tare da shugaba Buhari gaskiya ne dangane, da kura kurakurai da aka tafka wanda idan ba' a yi gyara ba, lallai a cewarsa jam'iyyar APC a yankin Koko na jihar Kebbi za ta iya yin asarar dubban magoya bayanta.

Daga bisani Alh. Bello Dandare ya ce duk inda ubangidansu ya sauya a siyasance su kam suna tare da shi, hakazalika, Jamilu Buhari ,ya tabbatar da ingancin wakilcin Alh. Salisu Jarman Koko a Majalisar Walilai na tarayya.

:

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN