An kama wani dalibi a kasar Zimbabwe wanda ya shahara wajen sace Pant na mata. Dalibin mai suna Dada ya fada hannu ne ranar Litinin bayan an kama shi da Pant na 'yan mata da yawa wandanda ya sato a dakunan kwana na dalibai da ke Makarantar koyar da aikin sadarwa.
Dada ya ce yana amfani da wadannan Pant da ya sato ne domin ya sami biyan bukata irin na jima'i. Ya kara da cewa yakan sunsuna wadannan Pant ne domin ya ji warin al'aurar mace wanda daga nan sai ya ji kamar yana saduwa da ita.
Tuni dai aka gurfanar da Dada a gaban wani Kotu a Gweru da safiyar yau, kuma daga bisani aka yanke masa hukuncin yin aikin shara da wanke wake a garin.
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Tags:
LABARI