• Labaran yau


  Magoya bayan Jarman Koko sun yi kashedi ga jam'iyyar APC a jihar Kebbi

  Kalli bidiyo yadda wasu magoya bayan Jarman Koko suka yi wa jam'iyyar APC a jihar Kebbi kashedi. Hakazalika Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu bai tsira ba.
  👇👇👇
  Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

  Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Magoya bayan Jarman Koko sun yi kashedi ga jam'iyyar APC a jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama